Wasu mata ba sa samun gamsuwa lokacin jima’i. Sanin yanayin kwanciya masu kyau zai taimaka wa ma’aurata su sami daɗi tare.
GARGADI: Ga ma’aurata ne kawai (18+)
Wasu mata suna samun matsalar rashin gamsuwa lokacin jima’i. Sanin yanayin kwanciya masu kyau yana taimakawa.
Ga guda 4 masu sauƙi.
1. Mace A Sama (Doki)
Namiji ya kwanta a ringigine, mace ta hau kansa.
Amfani:
- Mace ce ke sarrafa jima’i
- Za ta iya zaɓar zurfin da ta ke so
- Za ta iya zaɓar gudu ko a hankali
- Tana iya fuskantar miji ko juya masa baya
- Ya dace da maza masu ƙarancin azzakari
- Duk zurfin mace yana jin shi
2. Goho
Mace ta saka ƙafafu da hannaye ƙasa kamar dabba mai ƙafafu huɗu. Miji ya shige ta daga baya.
Amfani:
- Mata da yawa suna son wannan yanayin
- Akwai wadatar azzakari a cikin farji
- Yana saurin gamsar da mata
Gargaɗi:
- Maza masu wadatar azzakari su yi a hankali
- Bai dace da maza masu ƙarancin azzakari ba
3. Bani Ta Baya
Mace ta kwanta a ringigine, miji ya kwanta a bayanta shi ma a ringigine. Ya shige ta daga baya a hankali.
Amfani:
- Ba shi da gajiyarwa
- Mata suna samun gamsuwa da sauƙi
- Yana da natsuwa
- Ya dace da mata masu juna biyu
4. Mace Ta Ɗaga Ƙafafu
Mace ta kwanta a baya, ta ɗaga ƙafafunta sama ko ta saka su a kafaɗar miji. Miji ya kasance a sama.
Amfani:
- Azzakari yana shiga zurfi
- Yana taɓa wuraren jin daɗi
- Mata suna saurin gamsuwa
- Ya dace da maza masu ƙarancin azzakari
Muhimman Abubuwa (Ci gaba)
- Ku yi magana akan abin da ya fi dacewa
- Ku gwada yanayi daban-daban
- Miji ya lura da yadda mata ke ji
- Foreplay yana da muhimmanci
- Idan wani yanayi bai yi aiki ba, ku canza
Yanayin kwanciya guda 4 masu gamsar da mata:
- Mace A Sama – ita ke sarrafa komai
- Goho – wadatar azzakari
- Bani Ta Baya – natsuwa ba gajiyarwa
- Ɗaga Ƙafafu – zurfi da jin daɗi
Sanin yanayin da ya dace da ku zai inganta rayuwar aure. Ku gwada, ku yi magana, ku sami daɗi tare.
Ayi comment da share don wasu su amfana.
Danna Nan Don Samun Wasu Labaran Da Sirrikan Ma’aurata






