Kafin gamsuwa, dole a tsokano sha’awa. Wannan shi ake kira foreplay. Koyi yadda ake yi daida
GARGADI: Ga ma’aurata ne kawai (18+)
Kafin gamsuwa a jima’i, dole jiki ya kasance a shirye. Tsokano sha’awa (foreplay) shi ne mabuɗin. Ba a fara jima’i kai tsaye ba.
Wasa Da Nono
Nono yana da matuƙar jin taɓi, musamman kan nono (nipple).
Yadda ake yi:
- Shafa da yatsa a hankali
- Shafa da harshe
- Tsotsa shi sannu-sannu
Idan an yi haka, kan nono yana miƙewa. Mace tana jin daɗi sosai. Wannan yana kunna sha’awa.
Shafa Jiki A Hankali
Bayan runguma da wasa da nono:
- Shafa ciki a hankali
- Sauka zuwa ƙasan ciki
- Shafa tsakanin cinyoyi
- Yi duka cikin nutsuwa
Shafa Farji
- Fara da kewaya gefensa da yatsa
- Shafa a hankali
- Sannan tura yatsa ɗaya ciki sannu-sannu
Wannan yana sa mace ta ji daɗi sosai.
Rawar Mace
Mace da aka horar da ita:
- Za ta shafa gabobin mijinta
- Za ta wasa da azzakari a hankali
- Za ta nemo wurin da miji yake jin daɗi
- Za ta shafa shi har ya fara girgiza
Rawar Namiji
Namiji shi ma:
- Ya shafa jikin mata
- Ya nemo wuraren da ta fi jin daɗi
- Ya yi tausa a hankali
- Ya ƙara sha’awa sannu-sannu
Tsokano sha’awa:
- Shi ne mabuɗin gamsuwa
- Yana shirya jiki
- Yana ƙara jin daɗi
- Ba a yin gaggawa ba
- Ma’aurata su koyi jikin juna
Idan kun yi foreplay da kyau, gamsuwa za ta zo da sauƙi.






