ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Friday, January 16, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Yadda Ake Gamsar Da Mace Cikin Sauki

Malamar Aji by Malamar Aji
December 29, 2025
in Zamantakewa
0
Fitowar Irin Wannan Ruwan Lokacin Saduwa Ba Matsala Ba Ne

Idan Matarka Tana Wadannan Dabi’un Baka Gamsar Da Itane A Lokutan Jima’i Ne:
Da kwai dubannin mata a cikin gidajen aurensu da mazajensu basa iya gamsar dasu kuma sun kasa fitowa fili su fadawa mazan nasu.
Wasu daga cikin irin wadannan mata hakuri kawai suke yi, wasu kuwa sunayiwa mazan hannunka mai sanda da wasu dabi’un da idan mijin mai ganewa sai ya gane.
Ga wasu halaye ko dabi’un da muddin kaga matarka tana makasu, ka tabbatar da cewa baka iya gamsar da ita ne.
1: Idan ka shirya Idan kaji matarka tana fadamaka ka tabbatar ka shirya kamin muyi, to ka tabbatar baka gamsar da ita ne. Anan ta nuna maka ne kada baka shirya ba kuma kace sai kunyi.
 Manufar shiri shine koda jiko ko shan maganin karin kuzari ne to kayi. Don haka magidanta sai a kula da wannan kalmar dake dauke da sako cikin sauki.
2: Rashin yin kukan dadi da sumbatu.
Da zaran kaji matarka ta zama kurma idan
kuna saduwa to ka sani fa babu abunda take ji daga abunda kake mata. Kukan dadi da sumbatu suna aika sakon da zaka iya tabbatarwa matarka tana jin dadin jima’i da kai.
3: Saurin kwanciyar bacci Mace idan bata marmarin mijinta bata damu data ga dawowarsa gida ba. Duk lokacin da zaka dawo gida zaka samu tuni tayi baccin da zata fake da kauracewa yin jima’i da kai saboda rashin gamsar da ita.
Mace idan tana samun yadda take so a jima’ince wajen mijinta tun a magariban farko take sheka kwalliyar jiran mjinta. Kuma duk jimawar da miji zai yi zai sameta idanuwanta tangaran tana jiransa.
4: Kwakwayon abunda kake yi ko yadda kake yi idan kana saduwa da ita. Cikin raha da wasa zata rika kwaikwayon yadda kake yi idan kuna jima’i.
 Zata yawaita yi maka irin wannan wasan domin aika maka sakon da zaka gane ka gyara. Sai dai ana samun wasu matan da ba wai suna maka ba’a da wannan saboda kazawa bane, sai dai bambamcinsu da masu nuna gazawa shine su basa yawaita furta wannan abun. Amma ita wacce ba a gamsar da ita ta rika mitan abun ne amma kuma cikin tsokana domin ka gyara.
5: Rashin nemanka da kanta: Macen da mijinta baya gamsar da ita a kullum sai dai shi ya bukaceta ba dai ita ta bukace shi ba. Idan za a shekera miji bai nuna yana so ba haka zasu yi ta zama saboda ko sunyi shike gamsuwa ba ita ba.
 Amma idan miji yana gamsar da matarsa idan ya bada dama to fa kullum kuma ako yaushe sai anyi.
6: Dain zumudin kwanciya da kai: Kana ganin matarka da kuka saba kwanciya a daki guda a kuma gado daya ta soma kwana a dakin yara ko a duguwar kujera, alamace na matarka bata gamsuwa da kai. Idan mace na jindadin mijinta kullum burinta ta yi bacci a jikin mijinta.
7: Bacci da zaran kun kammala saduwa: Mata ba kamar maza bane. Ita mace idan ta ciyu kwayoyin halittanta suna karamata kuzarine. Hakan yasa duk lokacin da ma’aurata suka yi jima’i mace ke saurin tashi ta bar namji amma fa idan ta gurzu.
Idan kuma jika jika akamata, kasala hakan ke sata tare kuma da bakin cikin wannan abun cikin sauki sai bacci ya kwasheta. Sai dai kuma wasu matan akasin hakan suke,idan sun ciyu basa ma iya tashi. Amma dai a likitance mace idan ta samu ci mai kyau a lokacin take kara samun kuzari.
8: Yawan cewa batada lafiya da zaran yamma tayi Idan matarka bata jin dadinka kuma tasan zaka demeta yamma nayi zata fara kukan rashin lafiya domin kaucewa yin jima’i da kai.
Amma idan mace na jin dadin mijinta, ko batada lafiya bata soma mijin ya sani saboda kada ya tausaya mata.
9: Baka Shawaran Ka samu magani. Da yake mata sunsan ciwon basir yana ragewa maza kuzari, idan matarka ta raina kokarinka zata soma baka shawaran ka nemi maganin basir. Wasu matan ma dakansu suke zuwa su nemo jiko su kawowa mijin da suka fahimci yanada ragwanci.
10: Yi da wuri
Idan kaji matarka tana yawan cemaka yi da wuri ka tashi, alamune da baka iya katabus a kanta.
Mace idan tana jindadin mijinta ko bayan sun samu gamsuwa su take ka kasance a jikinta na wasu lokutan kamin ka tashi.
Da fatan maza masu iyali zasu yi la’akari da wannan kurman sakon da matansu suke aikamusu na rashin gamsar dasu cikin hikima.

Tags: #Maza #Mata #Saduwa #Hausa #18Plus#Saduwa #Shaawa #RayuwarAure #Soyayya #Jindaɗi #Shawarwari #ZamanLafiya

Related Posts

Kullum Sai Na Bata Kayana Da Maniyi Saboda Yawan Sha’awa – Ga Abin Da Za Ku Yi
Zamantakewa

Kullum Sai Na Bata Kayana Da Maniyi Saboda Yawan Sha’awa – Ga Abin Da Za Ku Yi

January 16, 2026
Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)
Zamantakewa

Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)

January 15, 2026
Mafarkin Jima’i – Me Yake Nufi?
Zamantakewa

Sirrin Istimna’i (Masturbation): Abin Da Likitoci Da Malamai Ke Faɗa

January 15, 2026
“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”
Zamantakewa

“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”

January 15, 2026
Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya
Zamantakewa

Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya

January 15, 2026
IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO
Zamantakewa

IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO

January 15, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In