A jikin mace akwai wasu wurin jin motsi na musamman (erogenous zones) waɗanda idan namiji ya taɓa su ko ya shafa su a hankali, sha’awarta tana ƙaruwa sosai.
Ga wasu daga cikin mafi tasiri:
- Ƙarƙashin kunne
Wannan wuri yana ɗauke da jijiyoyi masu saurin jin motsi. Idan aka shafa ko aka yi masa sumbata a hankali, mace kan ji wani irin sanyi da motsin sha’awa. - Gefen wuya
Shafar ko sumbatar gefen wuya kafin kusanci yana taimakawa wajen tayar da sha’awar mace cikin sauri. - Cikin kunne
Furta mata kalmomi masu laushi daga kusa da kunnenta ko hura mata iska kaɗan na iya sa jikinta ya amsa da sauri. - Nonuwa
Wannan na daga cikin wuraren da suka fi motsa mace. Shafa ko taɓawa cikin laushi na iya ƙara mata jin daɗi da sha’awa. - Cikin cinyoyi
Shafar wajen daga saman cinyar zuwa kusa da gaban jiki yana sa mace ta fara jin motsin sha’awa a hankali. - Gabanta na gaba (clitoris)
Wannan shi ne mafi saurin amsawa ga taɓawa. Idan aka rika shafawa cikin kulawa da hankali, mace kan ji sauyin sha’awa sosai. - Bayanta ƙasa da kugu
Shafawa ko ɗan matsa wannan wuri yayin kusanci yana iya motsa mace fiye da yadda ake tsammani.
Muhimmiyar Shawara
Kada a yi gaggawa. Mace tana buƙatar a motsa ta a hankali, daga wuraren da suke nesa kafin a zo wuraren da suka fi tasiri. Yin shiri kafin kusanci na wasu mintuna yana taimakawa wajen samun jin daɗi da gamsuwa daga bangarorin biyu.







Very nice to read