Honourable Alhassan Ado Doguwa ya sha ruwan addu’a a wurin Malam Ba Kwana, amma abin dariya da ban sha’awa ya biyo baya. Ku kalli bidiyo don ku ji yadda ta kaya!
Honourable Alhassan Ado Doguwa ya sha ruwan addu’a a wurin fitaccen mai barkwanci, Malam Ba Kwana.
Abin lura, yadda Malam Ba Kwana ke jujjuya addu’ar ya sa Doguwa kansa yayi dariya.A cikin addu’ar Malam Ba Kwana, baki har ya kai ga cewa, “Ku riqa cewa amin don uw*r ku!”
A ƙarshe kuma, ana cikin addu’a sai aka ji “Cika mana addu’a ka fini natsuwa”—kamar dai shima Malam Ba Kwana yana sane da cewa ba shi da natsuwa.Wannan ya sa dukkanin jamaa suka shagwaɓe da dariya.






