Bambanci Tsakanin “Ana Son Ka” da “Ana Bukatar Ka” by Malamar Aji February 23, 2026 0 A cikin soyayya, ba kowa ne yake tare da kai saboda yana sonka ba. Wasu suna tare da kai ne ...