Yawancin ma’aurata suna neman hanyoyi da zasu kara jin dadi da kusantar junansu a lokacin jima’i.
Wannan topic na 18+ zai koya matan da mazaje matakai na ilimi da tsafta, ba tare da fita daga ladabi ba.
Abubuwan da za a tattauna:
1. Kwarewar amfani da hannu da baki:
Step by step guidance kan yadda ake massage da stimulation don kara jin dadi.
2. Yanayin motsa jiki:
Hanyoyin da za su kara sensitivity da kamewar farji da karfin azzakari.
3. Sirrikan oral intimacy:
Ba batsa ba, amma koyawa ma’aurata yadda za su more juna da hankali da kulawa.
4. Kula da tsabtace jiki:
Muhimmancin tsafta kafin da bayan jima’i don lafiyar jima’i.
5. Timing da tsawon lokacin saduwa:
Yadda zaku gane lokacin da ya dace kafin ejaculation da kuma cooldown period.
6. Kara kusanci ta fuskar motsin zuciya:
Yadda soyayya da murmushi ke kara jin dadi fiye da kowanne matsala ta jiki.






