Ga sirrinta da amfani a ɓangaren kwalliya da soyayya!
Fa’idodin Saka Jigida:
- Ƙara Ƙyau: Jigida na ƙara wa mace kyau da ban sha’awa, musamman a ƙugu.
- Fitar da Siffar Ƙugu: Jigida na fito da siffar ƙugu, tana taimakawa wajen bayyana hips.
- Sauti da Sha’awa: Shigowar jigida na fitar da sautinta, wanda ke sa wasu maza jin ƙarin sha’awa ko kwadayin kusanci.
- Ƙara Kuzari a Aure: Wasu na jin cewa jigida na ƙara wa miji kuzari lokacin kusanci, duk da haka haka zai danganta da mutum.
Ba kowane namiji ne jigida ke burgewa ba, amma mafi yawa suna jin dadin gani da kuma ji a jikin mace.






