ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Friday, January 16, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Shawara Ga ‘Yan Mata Don Inganta Rayuwar Aure

Malamar Aji by Malamar Aji
November 20, 2025
in Zamantakewa
0
Shawara Ga ‘Yan Mata Don Inganta Rayuwar Aure

Rayuwar aure na bukatar hakuri, ladabi, fahimta da ilimi. Ga shawarwari masu amfani da za su tallafa wa mace ta zama uwargida mai inganta soyayya da zaman lafiya a cikin gidanta.

Wadannan shawarwari za su taimaka wa mata wajen samun zaman lafiya, farin ciki da ingancin aure:

  1. Hakuri
  2. Ladabi da biyayya
  3. Tsafta
  4. Iya girki
  5. Iya kwalliya da ado
  6. Nuna kauna ga ‘yan uwan miji
  7. Iya kyakkyawan lafazi
  8. Kula da gida da abinda ke cikin gidan
  9. Yiwa juna uzuri da adalci
  10. Kyakkyawan fahimta a tsakanin juna
  11. Rikon amanar juna
  12. Kula da kishiya
  13. Kula da mijin
  14. Kula da yara
  15. Karfafa soyayya gare shi
  16. Ki so mahaifansa kamar naki
  17. Ki rike ‘ya’yan daba ke kika haifa ba kamar naki
  18. Biyayya ga dukkan abinda yayi umarni matukar bai sabawa shari’a ba
  19. Rakiya da masa addu’a idan zai fita
  20. Faranta masa rai idan yayi fushi
  21. Yin magana mai dadi, tausasawa, da murya mai laushi
  22. Hakuri da godiya akan kyauta ko abu da ya baki
  23. Yin shiru idan yana magana
  24. Kada ki tona sirrinsa
  25. Neman izini idan za ki fita ko yin azumi
  26. Sake fuska idan kuna tare
  27. Iya salon girki
  28. Gama abinci akan lokaci, tare da shi yayin ci

Rayuwar aure na bukatar jajircewa, hakuri, da fahimta daga uwargida.

Shawarwari masu amfani suna inganta soyayya, zaman lafiya, da girmama juna tsakanin ma’aurata. Idan mace ta rungumi waɗannan

shawarwari, za ta samu gida cike da kwanciyar hankali da farin ciki. Mutunta juna da kula da gida na daga cikin ginshiƙan zamantakewar aure mai dorewa.

Allah ya kawo dawwamammen farin ciki da rahama a gidanku!

Related Posts

Kullum Sai Na Bata Kayana Da Maniyi Saboda Yawan Sha’awa – Ga Abin Da Za Ku Yi
Zamantakewa

Kullum Sai Na Bata Kayana Da Maniyi Saboda Yawan Sha’awa – Ga Abin Da Za Ku Yi

January 16, 2026
Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)
Zamantakewa

Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)

January 15, 2026
Mafarkin Jima’i – Me Yake Nufi?
Zamantakewa

Sirrin Istimna’i (Masturbation): Abin Da Likitoci Da Malamai Ke Faɗa

January 15, 2026
“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”
Zamantakewa

“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”

January 15, 2026
Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya
Zamantakewa

Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya

January 15, 2026
IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO
Zamantakewa

IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO

January 15, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In