Ta yaya zaka samu kuɗin shiga idan baka da aikin gwamnati ko na ofis? Ga sana’o’i guda 10 da ba su da wahala, kuma kowane mai digiri ko matashi zai iya fara su da ƙaramin jari.
- 1. Mini Importation: Shigo da ƙananan kaya daga Ali Express, Jumia ko Dubai ku siyar online (Earpods, agogo, jaka, kayan waya). Jari: ₦100k–₦200k. Za ka iya ninka ribar ka cikin makonni biyu!
- 2. Food Packaging: Garin kunu, suya pepper, yaji, spices da sauransu. Jari: ₦80k–₦150k. Ka iya kirkiro brand naka, ka siyar a supermarket.
- 3.Laundry & Dry Cleaning: Manyan birane suna buƙatar wannan, musamman ma masu ofis. Jari: ₦150k–₦250k. Ribar asusu!
- 4.POS Business: Banking services na kusa da jama’a. Jari: ₦100k–₦200k. Riban yini: ₦1,500–₦3,000.
- 5. Frozen Food Business: Kifi, kaza, nama, suna siyarwa kullum. Jari: ₦200k–₦250k. Riba na 20–30%.
- 6.Digital Marketing & Content Creation: Tallata kasuwanci online, samar da abun bidiyo ko rubutu. Jari: ₦50k–₦120k. Riba mai yawa idan ka samu clients.
- 7.Printing & Branding: T-shirts, mugs, hats na biki da events. Jari: ₦150k–₦250k. Riba na 40% a kowanne order.
- 8.Barbing Salon: Modern salon na zamani. Jari: ₦150k–₦250k. Yana bada fiye da ₦200k a wata.
- 9.Small Scale Farming: Tumatir, kifi (catfish), albasa. Jari: ₦100k–₦200k. Ribar noma/kiwo tana da yawa idan an bi ka’ida.
- 10.Mobile Phone & Laptop Repairs: Gyaran waya, sayar da accessories. Jari: ₦70k–₦150k. Duk waya tana lalacewa—kai riba ta hannu + accessories.






