Sabon Bidiyon Da Samha M Inuwa Ta Sake Na Tsaraici Ya Tada Kura
Shararriyar Jarumar Fina-finan Hausa Samha M Inuwa, bayan kamata da hukumar EFCC sukayi, a ka sake ta bisa zargin share majina da takardar naira.
Bayan fitowarta daga hannun hukumar, jarumar ta sake wallafa wani bidiyo inda ake ganin tana bayyana kanta cikin salon da ya janyo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta. Wannan bidiyo ya tada hankali musamman ga masoyanta da mabiyanta na yanar gizo.
Jarumar bayan fitowar ta ta sake wani bidiyo da ake ganni ta bayanar tsaraicin ta a ciki, wanda ya janyo cece kucen a wajen mutane musamman kafafen sada zumunta.
Kalla Bidiyon A Kasa






