-

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Taron Yaƙi da Cin Ganda a Abuja
A kokarin kare masana’antu da bunkasa tattalin arziki, gwamnatin tarayya ta shirya taron yaƙi da cin ganda a birnin Abuja, domin magance barazanar da ke shafar kamfanonin sarrafa fata da […]





