Zargi: Yadda Ministan Tsaro Matawalle Ke Hulɗa Da Mu’amala da Ƴan Bindiga Wajen Tilasta Jama’a Su Zaɓi APC — Rahoton Sahara Reporters
Wani tsohon hadimi ga ministan tsaro na Najeriya, Bello Matawalle, ya fallasa muhimman bayanai na zargin ci gaba da mu’amala ...









