A rayuwar aure da zama tsakanin miji da mata, akasarin mutane suna tambaya: Shin akwai lokuta da mace ba za ta dauki ciki ba, koda an sadu da ita?
Akwai wasu lokuta guda uku da mace ba za ta dauki ciki ba koda aka sadu da ita:
- 1. Lokacin Yayin Haila (Menstrual Period):
Idan mace tana cikin haila, gamuwa da namiji ba zai hada jinin haihuwa da sperm ba, don haka duk saduwa a wannan lokaci, ba za ta dauki ciki ba. - 2. Lokutan Bayan Ovulation (Bayan Kwai Ya Kuɗe):
Kwai (egg) na mace na zama ready na daukar ciki ne a wata lokaci da ake kira ovulation. Bayan kwana 24 da ovulation, idan sperm bai hadu da kwai ba, ba za ta samu ciki ba har sai wata ovulation ta sake faruwa. - 3. Lokacin Daukar Hanyoyin Family Planning:
Idan mace na amfani da family planning ko magungunan hana daukar ciki (pills, injections, implant, IUD da sauransu), duk saduwa da namiji, ba za a samu ciki ba, saboda hanyoyin nan su na sa kwai ta mace ba ya da karfi ko sperm ba ya isa ga kwai.
Lura: Ana shawarar tattaunawa da likita wajen duk wani batun hana daukar ciki don lafiya da tsaro






