Episode na shida na Season 5 na shirin “Gidan Sarauta” ya zokunshe da zafafan abubuwa—yanayi na sabbin rikici, sirri na gidan sarauta, da sauyin halayen jarumai.
A wannan sabuwar episode, “Gidan Sarauta” ta kara jan hankali, inda aka shigo da sabbin matsaloli a gidan sarauta da rikicin masoya. Jarumai sun fito da sabbin dabi’u da sauyin rayuwar su, yayin da sirrika ke bayyana kwatsam. Wannan shiri mai nishadantarwa da tarin darussa yana jan hankalin masu kallo. Kada ka bari a ba ka labari daga baya – shaida yadda rayuwa ke gudana a gidan sarauta!
Kar ka bari a bar ka a baya a baka labari! Kalli yanzu don shaida yadda labarin ke ta kara daukar hankalin masu kallo a Arewa.






