A sabon Episode 4 na Season 14, labarin ya ci gaba da daukar hankalin masu kallo inda aka ga rikici da soyayya ya shiga sabon salo.
Jaruman shirin sun fuskanci sabbin kalubale;
wasu suna neman mafita, wasu kuma na shirin daukar fansa. Rahoton ya bayyana yadda wasu sabbin jarumai suka bayyana tare da tabbatattun dama da barazana ga tsofaffin jarumai.
Danna nan don kallon cikakken shiri
Wasu daga cikin muhimman abubuwa a wannan episode sun hada da:
- Sabon rikici tsakanin Agola da gidan su Bintalo.
- Soyayyar da ake kokarin boyewa ta fito fili.
- Maman Agola ta fusatai akan kara auren Baba Dan Auda
- An kai karar wasu jarumai wajen mahukunta saboda sabbin abubuwan da suka faru.
Duk mai sha’awar labarin da sirrin rayuwar jaruman za su amfana da kallon wannan sabuwar episode.

Leave a Reply