Wani lamari mai tayar da hankali ya faru inda aka kama wani dan NYSC tare da wata yarinya ‘yar makarantar wacce ake zargin dalibar sa ce a cikin mota, bisa zargin aikata abin da bai dace ba da dalibar ta karkashin shekaru.

Wani lamari mai tayar da hankali ya faru inda aka kama wani dalibin NYSC tare da wata yarinya ‘yar makarantar firamare a cikin mota, bisa zargin aikata abin da bai dace ba da dalibar ta karkashin shekaru.
Me Zaku Iya Cewa Game Da Wannan Aika-aika?





