ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Wednesday, March 4, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Jima’i da Safe: Dalilin Da Yasa Wannan Lokaci Yafi Dadi Ga Ma’aurata

Malamar Aji by Malamar Aji
February 9, 2026
in Zamantakewa
0
Kada Ka Janye Nan Take Bayan Ka Kai Ga Fitar Maniyyi

Da yawa daga cikin ma’aurata suna ganin cewa yin jima’i na musamman ne kawai a lokacin dare, kuma suna tunanin cewa bayan dare ya wuce, lokacin jin daɗin saduwa ya ƙare.

Amma a zahirin gaskiya, jima’i tsakanin ma’aurata ana iya yin shi a koda yaushe, matuƙar akwai sha’awa daga ɓangarorin biyu.

Akwai wani lokaci na musamman da yake da matuƙar tasiri wajen jin daɗin jima’i: da safe, daga ƙarshen dare zuwa lokacin sahur, ko kuma bayan sallar asuba kafin fitowar rana.

A wannan lokacin:

Namiji mai lafiya zai tashi daga bacci cikin kuzari.

Duk jijiyoyin jikinsa sun huta kuma sun dawo da kuzari.

Oxygen da jini suna gudana yadda ya kamata a cikin gabobin jiki.

Wannan yana haifar da ƙaruwar ƙarfin azzakari da kuzarin yin jima’i.

Bugu da ƙari, wannan lokacin yana sa mace ta fi jin daɗi saboda yanayin jikinta ya huta kuma zuciyarta ta natsu, wanda ke ƙara haifar da haɗin kai da jin daɗin saduwa tsakanin ma’aurata.

A takaice, jima’i da safe ba wai yana da amfani ga jin daɗi kawai bane, har ma yana taimakawa lafiyar jiki da ƙara ƙarfin haɗin soyayya tsakanin ma’aurata.


Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya

Tags: #JimaidaSafe #Maaurata #LafiyarJima’i #Soyayya #TipsNaMa’aurata

Related Posts

Shagwaɓa Ba Raini Bane Ko Rashin Hankali: Sirrin Ƙara Soyayya da Kusanci Tsakanin Ma’aurata
Zamantakewa

Alamomin Ita Ce Matar Da Ta Dace Da Kai

March 3, 2026
Alamomin Mace Da Ta San Namiji Kafin Aure
Zamantakewa

Alamomin Mace Da Ta San Namiji Kafin Aure

March 3, 2026
Alamomin Balagan Namiji
Zamantakewa

Alamomin Har Yanzu Kai Yaro Ne (Ba Cikakken Namiji Ba)

March 3, 2026
Wannan Abu 3 Idan Ka Fahimta, Ba Zaka Sake Shan Wahala A Soyayya Ba
Zamantakewa

Alamomin Mace Mai Bin Maza (Ba Tare Da Kunya Ba)

March 2, 2026
Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani
Zamantakewa

Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani

March 2, 2026
‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji
Zamantakewa

‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji

March 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In