ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Friday, January 16, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Jerun Ayyuka 170 da Sheikh Isa Ali Pantami Ya Gudanar a Jihar Gombe

Malamar Aji by Malamar Aji
November 19, 2025
in Zamantakewa
0
Jerun Ayyuka 170 da Sheikh Isa Ali Pantami Ya Gudanar a Jihar Gombe

Sheikh Professor Isa Ali Pantami, Majidadin Daular Usmaniyya, ya kafa tarihi a jihar Gombe ta hanyar aiwatar da sama da ayyuka 170, ciki har da kafa cibiyoyin kimiyya, koyarwa, da fasaha tare da samar da guraben aiki ga matasa fiye da 600 a Najeriya.

A tsawon lokacin da Sheikh Professor Isa Ali Pantami ya jagoranci NITDA da kuma Ministan Sadarwa, ya gudanar da jerin ayyuka masu yawa a jihar Gombe—wani abu da ke da matukar tasiri ga al’umma da matasa

.
Babu wanda ya taba rike mukami a tarihin jihar Gombe yayiwa jihar ayyukan da suka kai kwatankwacin abin da Sheikh Pantami ya samu. Idan akwai, kawo misali a bayyane!

Wasu daga cikin jerin aikinsa sun hada da kafa ofisoshin cibiyoyin sadarwa, cibiyoyin koyar da fasahar zamani, daukar matasa aiki a wurare daban-daban, samar da tallafi da horo ga manoma, da inganta cibiyoyin koyon aiki da ilimi har makarantu masu tasiri.

Misalai daga cikin ayyukan:

  • Kafa NCC, NITDA, Galaxy Backbone, da Nigerian Communications Satellite Limited Zonal Offices a Gombe.
  • Create Digital Economy Centres & E-Learning a makarantun gwamnati da masu zabi daban-daban a Gombe.
  • Samar da Base Transceiver Stations (BTS), cibiyoyin sadarwa da bunkasa Internet wireless a jami’o’i da polytechnics.
  • Horas da manoma 565 a fannin Smart Agriculture tare da tallafi na N100,000 da na’urorin zamani.
  • Samar da guraben aiki sama da 600 ga matasa ’yan asalin jihar.
  • Gyara da inganta cibiyoyin sadarwa na NIPOST da NIMC a fadin jihar.
  • Samar da School Knowledge Centres, da horar da matasa a VSAT da digital skill.

Sheikh Pantami ya kasance ginshikin bunkasar ilimi, fasaha, da ci gaban jihar Gombe.

Related Posts

Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)
Zamantakewa

Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)

January 15, 2026
Mafarkin Jima’i – Me Yake Nufi?
Zamantakewa

Sirrin Istimna’i (Masturbation): Abin Da Likitoci Da Malamai Ke Faɗa

January 15, 2026
“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”
Zamantakewa

“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”

January 15, 2026
Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya
Zamantakewa

Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya

January 15, 2026
IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO
Zamantakewa

IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO

January 15, 2026
Zan Iya Saduwa Da Mace Mai Haila Idan Na Sanya Condom? Ga Abin Da Yakamata Ku Sani
Zamantakewa

Zan Iya Saduwa Da Mace Mai Haila Idan Na Sanya Condom? Ga Abin Da Yakamata Ku Sani

January 15, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In