Amfani da condom yana da matukar muhimmanci wajen kare kai daga cututtuka da kuma hana daukar ciki ba tare da shiri ba.
Sai dai, akwai wasu illoli da wasu mutane ke fuskanta yayin amfani da condom lokacin saduwa.
Illolin Amfani da Condom:
- Rashin Jin Dadi: Wasu mutane na jin cewa condom na rage jin dadin saduwa saboda yana rage kusanci da jin zafi.
- Allergic Reaction: Wasu na iya samun rashin lafiyar fata ko kumburi saboda kayan da aka yi amfani da su wajen yin condom.
- Yin Fasa: Idan ba a saka condom da kyau ba, zai iya fasa yayin saduwa, wanda zai kawo matsala.
- Rashin Saurin Saduwa: Wasu na jin cewa amfani da condom yana rage saurin kai ga matsayi na jin dadin jima’i.
Yadda Za a Magance Wadannan Illoli: - Zaɓi condom mai kyau da ya dace da kai da abokin hulɗarka.
- Yi amfani da man shafawa (lubricant) don rage damuwa da ƙara jin daɗi.
- Karanta umarnin amfani da condom sosai kafin amfani.
- Idan ka samu matsala na lafiyar fata, tuntubi likita.
- Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya
Amfani da condom yana da fa’ida sosai idan aka yi amfani da shi daidai, kuma yana taimakawa wajen kare lafiya da tabbatar da jin daɗin aure.
Ka raba wannan labarin domin sauran ma’aurata su amfana!
Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya






