INDA RANKA: Wani mutum bayan dawowan sa ba gida, a lokacin da matar sa take tunanin cewa yayi tafiya, sai ya dawo gida ba shiri yin wani uzuri.
Inda ya kama matarsa da kwarto a, madadin yayi hayaniya sai ya umurci su zauna a yadda suke, yayi musu hoto.
Sannan ya gayyato danginsa da danginta da waliyyanta da walaliyansa suka zo su shaida abunda ke faruwa da idanuwan sj.
Ya kuka ga wannan hukuncin? Ku rubuta mana a comment.






