A cikin rayuwar aure, fahimtar juna tsakanin miji da mata yana da matukar muhimmanci. Yawancin maza ba su san abin da matansu ke bukata a lokacin kusanci ba. Wannan rubutu zai taimaka wajen fahimtar abubuwan da mata ke son a yi musu domin ƙarfafa zumunci da ƙauna a tsakaninsu.
Wannan rubutu na musamman ne ga ma’aurata kawai (miji da mata). Idan ba ka/ki yi aure ba, da fatan a tsallake wannan post.
Abubuwan Da Mata Ke Son Su A Lokacin Saduwa:
1. Magana Mai Daɗi (Sweet Words)
Mata suna son jin kalmomi masu daɗi kamar “Ina son ki”, “Ke ce komai a gare ni”…
2. Haƙuri da Sannu-Sannu
Kada a yi gaggawa. Mata suna buƙatar lokaci don shirya…
3. Kulawa da Tsafta
Wari mai kyau da tsaftar jiki suna da matukar tasiri…
4. Taɓawa Mai Laushi
Shafawa, runguma, da sumba suna sa mata jin ƙauna…
5. Sauraro da Fahimta
Fahimtar abin da take so da abin da ba ta so…






