Sashen Labaran Hausa na Arewajazeera.com yana kawo muku sabbin labarai daga gida Najeriya da ma duniya, cikin sauki da inganci. Ku samu rahotanni kan siyasa, zamantakewa, wasanni, da sauran muhimman abubuwan da ke faruwa a rayuwar yau da kullum, duk a harshen Hausa.