Sha’awar jima’i abu ne na halitta, amma namiji da mace suna da bambanci sosai wajen yadda suke jin sha’awa da lokacin da suke bukatar jima’i.
Wannan yana danganta ne da tsarin hormone da lafiyar jiki.
👨 Namiji
Zagayen hormone: A cikin awanni 24.
Safiya: Yana da kuzari da nutsuwa.
Tsakiyar rana: Yana da himma da jarumta.
Yamma: Jiki yana fara gajiya da kasala.
Dare: Yana bukatar hutu da barci.
> Wannan yana nuna cewa namiji yana bin tsarin ranar 24 hours, jikin sa yana sabuntawa kullum.
👩 Mace
Zagayen hormone: A cikin kwanaki 28 (zagayen haila).
Bayan al’ada: Tana samun kuzari da himma.
Lokacin ovulation: Tana jin farin ciki, tana cike da kuzari sosai.
Bayan haka: Tana bukatar hutu da tunani.
Lokacin haila: Jiki yana neman cikakken hutu da sauki.
> Wannan yana nuna cewa mace tana bin tsarin watan 28 days cycle, jikin ta yana sauyawa bisa ga haila da ovulation.
—
Matsalolin Istimna’i (Masturbation) guda 10
1. Raunin gaba (sexual weakness): Yana rage ƙarfin azzakari ko sha’awa da wuri.
2. Zubar maniyyi da wuri (premature ejaculation): Mutum yana rasa iko da maniyyinsa.
3. Karancin kuzari da gajiya: Istimna’i yana gaji da jiki da kwakwalwa.
4. Raunin ƙwaƙwalwa da mantuwa: Yana rage nutsuwa da mayar da hankali.
5. Ciwon kirji ko ciwon mara: Saboda yawan amfani da ƙarfi lokacin yin sa.
6. Damuwa da bakin ciki (depression): Yana kawo nadama da rashin natsuwa.
7. Zubar da mijiya (sperm) a banza: Abinda Allah ya tanada don haihuwa yana lalacewa.
8. Ciwon prostate a gaba: Yawan istimna’i na iya kawo kumburin prostate.
9. Raunin ido da hangen nesa: Wasu likitoci sun nuna yana rage ƙarfin ido saboda raunin jiki gaba ɗaya.
10. Rashin kwarin zuciya da tsoron jama’a: Yana sa mutum jin kunya da rashin ƙarfin hali wajen mutane.
Fahimtar banbancin namiji da mace wajen sha’awar jima’i na taimaka wa ma’aurata su fahimci juna.
Haka kuma, sanin illolin istimna’i yana taimaka wa namiji ya kula da lafiyarsa da kuma ƙarfin azzakari a jima’i.
—






