ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Friday, January 16, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Hausa News

Ba Iya Magani Ne Kawai Zai Warkar Maka Da Olsa Ba, Dole Sai Ka Kula Da Wadannan Abubuwan Kullum

Malamar Aji by Malamar Aji
November 8, 2025
in Hausa News
0
  1. Dole ka kula da baccinka kafara bashi muhimmanci

Rashin isasshen barci kan rage ikon jiki na wajen warkar da olsa da gyara kwayoyin da suka lalace.

Inkana fama da olsa kafara samun isasshen bacci.

Yin hakan zai taimaka wajen warkewar olsarka

  1. Kadaina Zama cikin Tashin hankali da damuwa (Stress & Anxiety)kullum.

– Idan kana yawan zama cikin damuwa da tashin hankali hakan zaisa cikinka ya ƙara fitar da acid a ciki yahana olsa warkewa.

  1. Abinci • Ka Guji abinci mai yaji,tsami, gishiri mai yawa, da abinci mai kitse sosai ko soyayye da gasasshe • Rage shan caffeine, kadaina shan giya (alcohol). • Kadaina shan energy drinks da carbonated drinks. • Ka Guji cin abinci kafin ka kwanta bacci. Wadannan canje-canjen suna rage acid a ciki. • Suna taimakawa wajen gyaran bangon ciki da olsa ta lalata. • Suna kuma hana H. pylori infection (idan akwai) sake kawo illa bayan Shan magani.

Amma biya akeyi ba kyauta bane

Related Posts

Hukuncin Da Wani Magidanci Ya Dauka Bayan Ya Kama Matar Sa Da Kwarto
Hausa News

Hukuncin Da Wani Magidanci Ya Dauka Bayan Ya Kama Matar Sa Da Kwarto

January 15, 2026
Meyasa Mata Suka Fi Maza Yawan Mafarkin Saduwa?
Hausa News

Meyasa Mata Suka Fi Maza Yawan Mafarkin Saduwa?

January 14, 2026
Me yasa mace ke saka hannu a hijabi lokacin da take kwaila?
Hausa News

Me yasa mace ke saka hannu a hijabi lokacin da take kwaila?

January 13, 2026
Ni Da Mijina Da Karfe Biyun Dare
Hausa News

Ni Da Mijina Da Karfe Biyun Dare

January 12, 2026
Namijin Da Baya Iya Controlling Kanshi – Abin Da Ke Jawo Hakan Da Yadda Zai Gyara
Hausa News

Namijin Da Baya Iya Controlling Kanshi – Abin Da Ke Jawo Hakan Da Yadda Zai Gyara

January 12, 2026
Wuraren Da Idan Aka Taba Su Ke Ƙara Tayar Da Sha’awar Mace
Hausa News

Wuraren Da Idan Aka Taba Su Ke Ƙara Tayar Da Sha’awar Mace

January 9, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In