Daya daga cikin sirrin zaman lafiya da jin daɗin ma’aurata shine fahimtar juna. Ga alamomin da ke nuna mace na buƙatar saduwa da mijinta bayan ta farka daga barci.
Shakuwa da jin daɗi a rayuwar aure na buƙatar fahimta da sanin juna. Idan mace ta bukaci saduwa, tana nuna alamomi da ke fitowa daga halin jikinta da tunaninta.
Ga alamun da za ka iya gani:
- Tashi da jin natsuwa sannan tana yawan juyawa a gado.
- Kallo mai rauni ko jin kunya da yawan kallo gareka.
- Neman kusanci, runguma ko dafa maka.
- Murya ta canza zuwa mai daɗi ko tausasa.
- Warin jiki mai daɗi ko amfani da turare.
- Rashin natsuwa, wasa da gashi ko leɓe.
- Salo na barkwanci da nufin kusanci.
- Yunkurin ta matso jikinka ko zama kusa da kai.
- Yin nishi ko jan numfashi mai zurfi bayan barci.
- Danshi a leɓe, idanu masu laushi da ɗan zafin jiki.
Wadannan alamomi na nuna mace na kaunar kusanci da jin daɗi tare da mijinta.






