LAFIYAYYAR MACE itace wacce take dauke da damshin farji wanda a turance ake kiransa da (Flora). Wannan damshin farji shine tarko kuma mai tsaron gidan farji da ke kame duk wata cuta da zata cutar da farjinta, sai ya kame ta ya kashe ta.
LAFIYAYYAR MACE itace da zarar ta ji zantuka na motsa sha’awa, zata ji sha’awa ta motsa mata, kuma farjinta zai jike.
LAFIYAYYAR MACE itace take dauke da cikakkiyar sha’awa a lokacin da ta ga mijinta ko ta ga namiji, ko da bai taba ta ko ta taba shi ba.
LAFIYAYYAR MACE itace take fitar da wani ruwa mai kamar majina bayan ta gama al’ada, musamman in ita budurwa ce ko marar aure. Wannan ruwan mai kamar majina ba na ciwo ba ne, hakan yana nuna cewa tana sake koyaye, wanda a turance ake kiransa da Ovulation. Wadannan koyayen suna mutuwa ne saboda ba namijin da ya kusance ta da zai ba ta ciki. Toh in suka jira, namiji bai zo ba, su ne suke fitowa kamar majina-majina bayan sun mutu.
LAFIYAYYAR MACE itace take jure adadin jima’i ko da sau bakwai ne a kowanne dare daya, ba za ta ji ya ishe ta ba.
LAFIYAYYAR MACE itace take cike da farin ciki da annashuwa da zarar ta ga mijinta. Hakan yana nuna ba sihiri ko shaidanun aljanu a jikinta kenan, ba fushi, ba tashin hankali.
LAFIYAYYAR MACE itace farjinta yake cike da nama dim-dim, ba kofa zududu ba kamar tiyo, ba tusar gaba yayin jima’i. Kuma in ana jima’i da ita tana fitar da wani farin ruwa mai dauke da maiko da santsi mai dumi.
LAFIYAYYAR MACE itace take yin inzali (release) mai malalowa fari fat kamar madara, kuma mai sanyi da maiko a cikinsa. Takan yi haka cikin kowanne minti biyu in ana cikin yin jima’i.
LAFIYAYYAR MACE itace take da rijiya gaba uku tare da murfinta da kwadonta hade da dan makulli a ciki – Open and Close a cikin farjinta. Ita lafiyayyiyar ta san wannan.
LAFIYAYYIYAR MACE itace in mijinta yana saduwa da ita, take jin dadin jima’i da kuma gamsuwa yadda ya kamata, in har ya iya jima’in kuma yana da lafiyar yin jima’in yadda ya kamata. Kuma take kula da farjinta da jikinta da abubuwan kulawa da suka dace da wuraren don kar ta lalace.
Lafiyayyar mace itace wacce yanzu haka tana karanta rubutun nan tana farin ciki domin ta san kanta. Ya Allah ka azurta mu da lafiya da abinda lafiya zata ci, masu albarka gaba daya.






