ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Friday, January 16, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

AKWAI ALFANU GA YIN SADUWAN AURE AKAI-AKAI GA MACE MAI JUNA BIYU

Malamar Aji by Malamar Aji
December 31, 2025
in Zamantakewa
0
Muhimmancin Saduwa Da Mai Ciki – Fa’idoji Ga Mace Da Jariri

Ba kamar yadda wasu ke tunani ba. Jima’i da mace mai dauke da juna biyu yanada mahimmanci ga ita mai ciki cewar masana.

Ga wasu alfanun da masana suka kawo su ga macen da ake Jima’i da ita idan tana da ciki.

1:Yakan Sa Haihuwa Cikin Sauki: Masana sukace macen da ake yawaita kwanciyar aure da ita bayan ta samu ciki, zata haihu cikin sauki ba tare da doguwar nakuda ba.

Wannan yasa suka baiwa ma’aurata shawaran cewa, kada su sausautawa Jima’i koda kuwa gobe ne macen ake saran zata haihu.

2: Samun Bacci: Jima’i da mace mai ciki yakan sata ta samu bacci mai dadi a duk lokacinda aka sadu da ita.

Ana kammala saduwa da mace mai ciki zata samu wani bacci mai dadin gaske da zata manta duniyar datake ciki.

Don haka ma’aurata kada suyi kasa a gwaiwa wajen Jima’i da ciki.

3: Yana Warware Gajiya: Duk irin gajiya ko damuwa da mace mai ciki take da shi ana saduwa da ita zata ji watsai inji masana.

Wannan yasa duk wata mace mai ciki yana dace a yi Jima’i da ita a lokacinda jikinta yayi laushi ko kuma ta shiga wata damuwa.

4: Narkar Da Kitse: Masana sukace duk mace mai ciki da ake yawan saduwa da ita kitse ba zai taru mata a jikinta ba.

Kowa dai yasan illar da kitsai yake dashi a jikin mutum. Amma ita mace mai ciki ta hanyar Jima’i zata samu waraka matsalar kitsai a jikinta.

5: Maganin Hawan Jini: Duk wata mace mai ciki akwai yiwuwar ta kamu da cutar hawan jini. Amma idan har tana baiwa mijinta gabanta akai akai da cikin, bazata samu wannan matsalar na hawan jini ba inji masana.

Wadannan sune wasu daga cikin alfahun yin Jima’i da mace mai juna biyu kamar yadda likitoci suka tabbatar.

Sai dai kuma yana da kyau maza su fahimta, akwai wasu matan da kwata kwata basa son yin Jima’i idan suna da ciki, idan matarka tana cikin irin wadannan matan, kada ka takura kace dole sai kunyi. Kawai idan tana sha’awar yin Jima’i da ciki to kada ka saurara mata domin samun lafiyanta ne hakan. Idan kuma bata so.

Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya

Tags: #CiwoLokacinSaduwa #LafiyarJiki #Shawarwari #RayuwarAure #SaduwaMaiDadi #AmaryaDaAngo#Saduwa #Shaawa #RayuwarAure #Soyayya #Jindaɗi #Shawarwari #ZamanLafiya

Related Posts

Kullum Sai Na Bata Kayana Da Maniyi Saboda Yawan Sha’awa – Ga Abin Da Za Ku Yi
Zamantakewa

Kullum Sai Na Bata Kayana Da Maniyi Saboda Yawan Sha’awa – Ga Abin Da Za Ku Yi

January 16, 2026
Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)
Zamantakewa

Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)

January 15, 2026
Mafarkin Jima’i – Me Yake Nufi?
Zamantakewa

Sirrin Istimna’i (Masturbation): Abin Da Likitoci Da Malamai Ke Faɗa

January 15, 2026
“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”
Zamantakewa

“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”

January 15, 2026
Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya
Zamantakewa

Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya

January 15, 2026
IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO
Zamantakewa

IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO

January 15, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In