Ka kalli wannan bidiyo dake don samun ilimi game da abincin a da ke iya haifar da cutar suga, da matakan da za a dauka don gujewa haɗarin.
Kalli wannan bidiyo inda aka bayyana nau’ikan abincin Hausa da ke da haɗari wajen sa cutar suga (diabetes), musamman ma ga masu son kayan zaki, shinkafa, tuwo, da madara.
Bidiyon ya fadakar da mu kan muhimmancin taka-tsantsan da irin abincin da muke ci, tare da shawarar yadda za a rage haɗarin kamuwa da cutar.






