ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Friday, January 16, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Abin Da Ya Kamata Duk Wata Mace Ta Yi Bayan Haihuwa

Malamar Aji by Malamar Aji
December 27, 2025
in Zamantakewa
0
Abin Da Ya Kamata Duk Wata Mace Ta Yi Bayan Haihuwa

Bayan haihuwa jiki yana bukatar kulawa. Idan kika yi abubuwa daidai, za ki koma yadda kike kafin haihuwa. Mijinki zai gan ki kamar ba ki haihu ba.


Abinci Da Ya Kamata Ki Ci

1. Kazar Jego

  • Tana gyara kasan mace
  • Maigida zai ji ta zam-zam kamar ba ki haihu ba
  • Idan babu, ki matsawa mijinki

2. ‘Ya’yan Itatuwa

  • Kankana
  • Abarba
  • Gwanda
  • Lemon tsami
  • Ki dinga sha akai-akai

3. Kunun Aya

  • Ki sha kullum idan zai yiwu
  • Kar ki zuba sukari mai yawa
  • Dan kadan ko ki sha haka

Magungunan Mata

  • Habbatus-sauda
  • Zuma
  • Dabino
  • Aya
  • Madara ko nono mai kyau
  • Zuma madi
  • Tsimi

Tsafta Da Gyaran Jiki

Daga ranar haihuwa har arba’in:

  • Tsaftace jiki – Ki wanke kullum
  • Gyaran jiki – Ki kula da kimar jiki
  • Gyaran jariri – Ki kula da shi sosai
  • Gyaran gida – Ki sa gida ya yi tsafta

Fa’idojin Bin Wannan Shawara

  • Jiki zai koma kamar ba ki haihu ba
  • Za ki ji kuzari
  • Kasan mace zai gyaru
  • Mijinki zai ji dadi
  • Za ki sami lafiya da karfi

Bayan haihuwa lokaci ne na kulawa da kai. Idan kika bi wadannan shawarwari, za ki koma kamar sabuwa. Kar ki yi sakaci da jikinka.

Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Soyayya Da Ma’aurata.

Tags: #Haihuwa #Mata #Lafiya #Gyaranijiki #Hausa#Saduwa #Shaawa #RayuwarAure #Soyayya #Jindaɗi #Shawarwari #ZamanLafiyaDiscover the 8 things women truly want from men but often leave unsaid—careFeatured

Related Posts

Kullum Sai Na Bata Kayana Da Maniyi Saboda Yawan Sha’awa – Ga Abin Da Za Ku Yi
Zamantakewa

Kullum Sai Na Bata Kayana Da Maniyi Saboda Yawan Sha’awa – Ga Abin Da Za Ku Yi

January 16, 2026
Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)
Zamantakewa

Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)

January 15, 2026
Mafarkin Jima’i – Me Yake Nufi?
Zamantakewa

Sirrin Istimna’i (Masturbation): Abin Da Likitoci Da Malamai Ke Faɗa

January 15, 2026
“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”
Zamantakewa

“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”

January 15, 2026
Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya
Zamantakewa

Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya

January 15, 2026
IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO
Zamantakewa

IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO

January 15, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In