Kalla Wata Shida Season 2 Episode 12
Shaharraren Hausa series na wataa shida ya zo da zafi na wannan satin, a inda tun satin baya fuskan manya jaruma Sarki Ali Nuhu da Yarima Adam A Zango suka bayyana, kar in cika ku da surutu. Kalla cikakken shirin a kasa.
Wata Shida Season 2, Episode 12.





