Yawancin maza ba su san irin saduwan da matansu ke so ba. Wannan labari zai buɗe muku idanu
GARGADI: Ga ma’aurata ne kawai (18+)*
Abin Da Mata Suka Fi So
1. Foreplay Mai Tsawo
Mata ba sa son a fara saduwa kai tsaye. Suna son sumba, shafa, magana mai daɗi. Ku ɗauki lokaci kafin shigar azzakari.
2. A Hankali, Ba Gaggawa Ba
Mata sun fi son saduwa a hankali, musamman farko. Saurin motsi ya zo daga baya, ba farko ba.
3. Taɓa Wurare Masu Jindadi
Ban da farji, akwai wurare da mata suka fi ji – wuya, kunne, ƙirji, cinyoyi. Ku koyi jikin matanku.
4. Kalmomin Soyayya
Mata suna son jin “kina da kyau,” “ina sonki,” a lokacin saduwa. Baki shima yana aiki, ba azzakari kaɗai ba.
5. Kulawa Da Clitoris
Nan ne mafi muhimmanci ga gamsuwar mace. Yawancin mata ba sa gamsuwa ta shigar azzakari kaɗai.
6. Matsayin Da Suka Fi So
- Mace a sama – tana sarrafa motsi
- Daga baya – yana shiga sosai
- Gefe da gefe – yana da kusanci
Mace tana son a ɗauki lokaci, a tausaya mata, a nuna mata soyayya. Miji mai hikima yana koyon jikin matarsa.
Ku cigaba da bibiyar Arewa Jazeera don sama labarai da sauran sirrikan aure






