- Dole ka kula da baccinka kafara bashi muhimmanci
Rashin isasshen barci kan rage ikon jiki na wajen warkar da olsa da gyara kwayoyin da suka lalace.
Inkana fama da olsa kafara samun isasshen bacci.
Yin hakan zai taimaka wajen warkewar olsarka
- Kadaina Zama cikin Tashin hankali da damuwa (Stress & Anxiety)kullum.
– Idan kana yawan zama cikin damuwa da tashin hankali hakan zaisa cikinka ya ƙara fitar da acid a ciki yahana olsa warkewa.
- Abinci • Ka Guji abinci mai yaji,tsami, gishiri mai yawa, da abinci mai kitse sosai ko soyayye da gasasshe • Rage shan caffeine, kadaina shan giya (alcohol). • Kadaina shan energy drinks da carbonated drinks. • Ka Guji cin abinci kafin ka kwanta bacci. Wadannan canje-canjen suna rage acid a ciki. • Suna taimakawa wajen gyaran bangon ciki da olsa ta lalata. • Suna kuma hana H. pylori infection (idan akwai) sake kawo illa bayan Shan magani.
Amma biya akeyi ba kyauta bane
Leave a Reply