Muhimmancin Nonon Mace
Nonon mace yana ɗauke da jijiyoyi da ke kai saƙon daɗi zuwa ƙwaƙwalwa. Taɓa shi kaɗai zai iya sa mace ta ji daɗi har ta kai ga inzali. Nono shi ne mabuɗin jin daɗi, musamman kan nono (nipple) da ƙarƙashinsa.
Yadda Ake Sarrafa Shi
1. Shafa A Hankali – Ka shafa saman sa da ƙasan sa da nutsuwa. Kada ka yi sauri.
2. Kama Kan Nono – Ka kama da yatsunka biyu ka ɗan murzawa. Idan ya yi ƙarfi, aikin ka ya fara kyau.
3. Harshe Da Haƙora – Ka tsotsa, ka lasar, ka ɗan ciza a hankali. Cakuɗa hanyoyi don ta ji daɗi.
4. Tsotsa Daban-Daban – Wani lokaci a hankali kamar jariri, wani lokaci ka zuƙar da shi, wani lokaci gaigayen ɓera.
5. Kama Biyu Tare – Ka kama nonuwan biyu ka matse a hankali, sannan ka tsotsa ɗaya bayan ɗaya.
6. Dukan Nonon, Ba Kan Sa Kaɗai Ba – Ka sha mata dukan nonon, kada ka bar wani wuri.
Lura Da Abin Da Ta Fi So
Ka kalli yadda take numfashi, motsi, ko sauti. Wannan zai nuna maka abin da ta fi so. Ko ka tambaye ta kai tsaye.
Kammalawa
Sarrafa ƙirjin mace fasaha ce. Idan ka bi waɗannan hanyoyi, za ka tayar mata da sha’awa sosai.
Allah Ya sa albarka a aurenku.






