ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Monday, March 2, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Dalilan Da Ke Sa Wasu Ke Jin Ciwo Lokacin Saduwa

Malamar Aji by Malamar Aji
November 22, 2025
in Zamantakewa
1
Dalilan Da Ke Sa Wasu Ke Jin Ciwo Lokacin Saduwa

Wasu ma’aurata ko abokan zama suna fuskantar matsalar jin ciwo ko ɗaci lokacin saduwa. Wannan matsala na iya zama abin jin kunya, damuwa ko tsoro musamman ga wadanda ba su san dalilinta ba. Yin bincike da fahimta game da wannan lamari yana da matukar muhimmanci domin a ji daɗin saduwa da inganta zumunci.

Abubuwan Da Ke Iya Jawo Ciwo Lokacin Saduwa:

  1. Bushewar Fata (Rashin Isasshen Ruwa):
    Ko mace ko namiji, idan babu isasshen ruwa a gabobi ko ake gaggawa wajen saduwa, hakan na haifar da jin ɗaci ko ciwo.
  2. Infection Ko Rashin Tsafta:
    Cututtuka kamar yisti (yeast infection), kwayar chlamydia, ko wata cuta a farji na iya jawo ƙaiƙayi da zafin saduwa.
  3. Matsanancin Damuwa da Tsoro:
    Idan mutum na da damuwa ko fargaba kafin saduwa, gaba zai kulle ko rawa, hakan kan haifar da ciwo ko rashin jin daɗi.
  4. Karfi Ko Matsin Da Bai Dace Ba:
    Yin amfani da ƙarfi sosai ko matsin da bai dace ba yayin saduwa na iya jawo radadi.
  5. Canjin Hormon ko Illar Magani:
    Wasu lokuta bayan haihuwa, yayin daukar magani ko canjin hormone na iya rage ruwa ko taushi a farji ko azzakari.

Yadda Za A Magance Matsalar Ciwo Lokacin Saduwa

  • Dauki lokaci sosai wajen wasa da motsa jiki kafin saduwa.
  • Kula da tsafta akai-akai.
  • Yi saduwa a cikin natsuwa da fahimta, kada a matsa lamba.
  • Nemi shawarar likita idan matsalar ta dade ko tana da alaka da rashin lafiya.
  • Iya amfani da kayan lubricants idan an ga bukata.


Jin ciwo lokacin saduwa ba dole bane ya zama jiki ko dabi’a. Fahimta, natsuwa da tsafta su ne mabuɗin jin daɗi da samun lafiya lokacin kusanci. Kada a ji kunya ko tsoro wajen neman ilimi ko magani.

Ku cigaba da bibiyar jaridar Arewa Jazeera domin samun ingattatun rahotanni da sirrinkan ma’aurata.

GA WASU ABUBUWA DA ZAKA SO KARANTAWA

Tags: #CiwoLokacinSaduwa #LafiyarJiki #Shawarwari #RayuwarAure #SaduwaMaiDadi #AmaryaDaAngoFeatured

Related Posts

Wannan Abu 3 Idan Ka Fahimta, Ba Zaka Sake Shan Wahala A Soyayya Ba
Zamantakewa

Alamomin Mace Mai Bin Maza (Ba Tare Da Kunya Ba)

March 2, 2026
Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani
Zamantakewa

Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani

March 2, 2026
‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji
Zamantakewa

‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji

March 2, 2026
Alamomin Da Za Su Iya Nuna Mace Na Sha’awar Mata (Lesbian)
Zamantakewa

Alamomin Da Za Su Iya Nuna Mace Na Sha’awar Mata (Lesbian)

March 1, 2026
Idan Sabon Aure Ya Haifar da Zafi Lokacin Fara Saduwa: Ga Abin da Ya Kamata a Yi
Zamantakewa

Nau’o’in Mazaje 8 Da Mata Ba Sa Saurin Barinsu

March 1, 2026
Alamomin Budurwa Mai Istimna’i (Masturbation)
Zamantakewa

Alamomin Budurwa Mai Istimna’i (Masturbation)

March 1, 2026

Comments 1

  1. Auwal muhammad says:
    3 months ago

    Dalilin’saduwar’aure

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In