Bidiyon wasu daliban Jami’ar Cape Town, Afirka Ta Kudu, na karatu a bangaren kimiyyar kwamfuta ya bazu a kafafen sada zumunta, yana jan hankalin masu kallo.
Bidiyon ya bayyana mata biyu masu hazaka da ke karatu a jami’ar Cape Town, daya daga cikin manyan jami’o’i a duniya. Daliban sunyi abubuwa dayawa a cikin bidiyon wanda wasu rahotanni ke nuna ba zahiri bane, shiri suka shirya na fim ko wani abu na nishadantarwa makamancin haka.
Daidai da rahotanni, bidiyon da suka dauka ya kai tsawon minti tara (9 mins), kuma daliban ne suka dauki nauyin dauka da gyara bidiyon da kansu, lamarin da ya ƙara burgedaukar hankalinjama’a. Wannan ya zama darasi ga sauran dalibai da su kiyaye.
Bidiyon ya zamo ruwan dare a yanar gizo, yayin da jama’a daban-daban ke nuna matukar sha’awarsu da yabo ga irin aikin da daliban suka yi. Wasu na jin daɗi ganin yadda matasa ke amfani da iliminsu wajen ƙirƙirar bidiyo mai ma’ana da nuni ga neman ci gaba





