ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Friday, January 16, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Hausa News

Video Abin Dariya: Yadda Malam Ba Kwana Ya Wa Honourable Doguwa Ruwan Addu’a Mai Dadi Da Dariya!

Malamar Aji by Malamar Aji
November 17, 2025
in Hausa News
0
Video Abin Dariya: Yadda Malam Ba Kwana Ya Wa Honourable Doguwa Ruwan Addu’a Mai Dadi Da Dariya!

Honourable Alhassan Ado Doguwa ya sha ruwan addu’a a wurin Malam Ba Kwana, amma abin dariya da ban sha’awa ya biyo baya. Ku kalli bidiyo don ku ji yadda ta kaya!

Honourable Alhassan Ado Doguwa ya sha ruwan addu’a a wurin fitaccen mai barkwanci, Malam Ba Kwana.

Abin lura, yadda Malam Ba Kwana ke jujjuya addu’ar ya sa Doguwa kansa yayi dariya.

A cikin addu’ar Malam Ba Kwana, baki har ya kai ga cewa, “Ku riqa cewa amin don uw*r ku!”

A ƙarshe kuma, ana cikin addu’a sai aka ji “Cika mana addu’a ka fini natsuwa”—kamar dai shima Malam Ba Kwana yana sane da cewa ba shi da natsuwa.

Wannan ya sa dukkanin jamaa suka shagwaɓe da dariya.

Related Posts

Hukuncin Da Wani Magidanci Ya Dauka Bayan Ya Kama Matar Sa Da Kwarto
Hausa News

Hukuncin Da Wani Magidanci Ya Dauka Bayan Ya Kama Matar Sa Da Kwarto

January 15, 2026
Meyasa Mata Suka Fi Maza Yawan Mafarkin Saduwa?
Hausa News

Meyasa Mata Suka Fi Maza Yawan Mafarkin Saduwa?

January 14, 2026
Me yasa mace ke saka hannu a hijabi lokacin da take kwaila?
Hausa News

Me yasa mace ke saka hannu a hijabi lokacin da take kwaila?

January 13, 2026
Ni Da Mijina Da Karfe Biyun Dare
Hausa News

Ni Da Mijina Da Karfe Biyun Dare

January 12, 2026
Namijin Da Baya Iya Controlling Kanshi – Abin Da Ke Jawo Hakan Da Yadda Zai Gyara
Hausa News

Namijin Da Baya Iya Controlling Kanshi – Abin Da Ke Jawo Hakan Da Yadda Zai Gyara

January 12, 2026
Wuraren Da Idan Aka Taba Su Ke Ƙara Tayar Da Sha’awar Mace
Hausa News

Wuraren Da Idan Aka Taba Su Ke Ƙara Tayar Da Sha’awar Mace

January 9, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In