ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Friday, January 16, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Music & Video

Sirrin Soyayya: Bidiyon Rahama Sadau Da Sabo Angonta a Paris Ya Fito, Masoya Sunamu Mamaki!”

Malamar Aji by Malamar Aji
November 17, 2025
in Music & Video
0
Sirrin Soyayya: Bidiyon Rahama Sadau Da Angonta a Paris Ya Fito, Masoya Sunamu Mamaki!”*

Tun bayan bikin auren jaruma Rahama Sadau da sabon angonta watanni baya, magoya baya da masu nazari sun dade suna jiran ganin fuskar mijinta.

Amma Rahama ta zabi kare sirrinta, ta boye fuskar angon har zuwa yanzu. Wannan sirri ya ƙara jan sha’awar masoya da yan Kannywood, musamman bayan fitowar bidiyo daga birnin Paris inda jaruma ke rayuwa cikin annashuwa da sabon angonta.

Bidiyon ya nuna Rahama da mijinta suna yawo a wuraren tarihi cikin birnin Paris, washe-washen fuska da murmushi, duk da fuskar angon har yanzu ta ɓoye. Wannan ya kara rikita kafafen sada zumunta, inda jama’a ke tofa albarkacin baki, suna tambaya “wanene sabon angon Rahama Sadau?”

Rahama Sadau dai ta shahara da ji daɗin rayuwa, salon kasaita da zama jagora a Kannywood. Wannan bidiyo ya kara tabbatar da farin ciki da zaman lafiya a gidanta, ya nuna soyayya da girmamawa a tsakaninsu, koda kuwa duniya bata gan fuskar mijin ba!

A cewar masoya da abokanta: “Soyayya ta gaskiya bama a buƙatar a nuna komai, farin ciki da zaman lafiya sun isa shaida.”

Tags: Featured

Related Posts

Kalla Wata Shida Season 2 Episode 12
Music & Video

Kalla Wata Shida Season 2 Episode 12

December 24, 2025
Kalli Bidiyo: Rarara Da ‘Ya’yansa Sun Baje Kolin Wasanni Cikin Farin Ciki a Gidansa
Music & Video

Kalli Bidiyo: Rarara Da ‘Ya’yansa Sun Baje Kolin Wasanni Cikin Farin Ciki a Gidansa

November 19, 2025
Kalla Bidiyo: Garwashi Season 4, Episode 4
Music & Video

Kalla Bidiyo: Garwashi Season 4, Episode 4

November 17, 2025
Kalla Cikakken Manyan Mata Season 6 Episode 6
Music & Video

Kalla Cikakken Manyan Mata Season 6 Episode 6

November 16, 2025
Asma’u Wakili Ta Yi Nadama: “Ba Zan Sake Yin Bidiyo Babu Dankwali Ba, Amma Wando Zan Dinga Sawa!”
Music & Video

Asma’u Wakili Ta Yi Nadama: “Ba Zan Sake Yin Bidiyo Babu Dankwali Ba, Amma Wando Zan Dinga Sawa!”

November 16, 2025
Music & Video

Sauke Sabuwar Waka: “Malamin Mata” Daga Sadiq Saleh

November 16, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In