ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Friday, January 16, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Sit Bath: Amfaninsa Ga Mata Ba Sai Sun Haihu Ba!

Malamar Aji by Malamar Aji
November 17, 2025
in Zamantakewa
0
Sit Bath: Amfaninsa Ga Mata Ba Sai Sun Haihu Ba!

Yawancin mata na daukar sit bath sai haihuwa kawai, amma sit bath na dauke da fa’idodi da dama ga lafiyar mace, ko bata haihu ba.

Sit bath wani nau’in wanka ne da mace zata zauna a cikin ruwan dumi na mintuna kadan.

Yana magance damuwa da radadi a wajen gaba, rage kaikayi, da kiyaye tsafta.

Wasu mata na zaton sai an haihu akeyin da sit bath, amma gaskiya sit bath na da matukar fa’ida:

  • Tsaftar gaba: Yana taimakawa cire datti, magance wari da kaikayi.
  • Rage radadi: Idan mace na fama da radadin gaba ko kumburi, sit bath na saukaka.
  • Inganta lafiyar fata: Yana taimakawa rage kumburi da kaikayi ga fata.
  • Ba sai haihuwa ba: Mata da ba su haihu ba ma za su iya amfani da sit bath don tsafta da nishadi.

To ku daina daukar sit bath a matsayin sai haihuwa akeyi, mata duka na amfana da shi!

Related Posts

Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)
Zamantakewa

Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)

January 15, 2026
Mafarkin Jima’i – Me Yake Nufi?
Zamantakewa

Sirrin Istimna’i (Masturbation): Abin Da Likitoci Da Malamai Ke Faɗa

January 15, 2026
“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”
Zamantakewa

“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”

January 15, 2026
Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya
Zamantakewa

Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya

January 15, 2026
IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO
Zamantakewa

IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO

January 15, 2026
Zan Iya Saduwa Da Mace Mai Haila Idan Na Sanya Condom? Ga Abin Da Yakamata Ku Sani
Zamantakewa

Zan Iya Saduwa Da Mace Mai Haila Idan Na Sanya Condom? Ga Abin Da Yakamata Ku Sani

January 15, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In