Kamar yadda aka sani, kowace mace na da bambanci wajen jin daɗi a jima’i.
Fahimtar irin mata da kake saduwa da su na iya taimaka wa namiji wajen gamsar da matarsa ko budurwarsa cikin hikima da kulawa.
Ga wasu matan guda uku da ya kamata ka sani:
1. Clitoridian Woman
Wadannan matan ba sa samun gamsuwa daga shigar azzakari cikin farjin su.
Duk girman azzakari ko tsawon lokaci, ba zai ishe su ba.
Abin da suke bukata shi ne a yi musu wasa a kan ɗantsakarsu, ko da hannu, ko ta hanyar tsotsan alawa.
Wannan shi ne hanyar su ta kawo gamsuwa. Kar ka kuskura ka shiga da hannunka a ciki, domin ba za su ji daɗi ba.
2. Women G Point
Wadannan matan suna da babban burin samun taɓa G Sport, wato ƙullutun majiyar daɗinsu.
Wurin yana a gaban mace centimita 3 daga sama.
Duk namiji mai azzakari mai girma, idan bai san wannan wuri ba, ba zai ishe ta ba.
Don haka, gano G Sport ɗin ta yana da matuƙar muhimmanci domin samun gamsuwa.
3. Vaginal Woman
Wadannan matan suna jin daɗi ne daga shigar azzakari kai tsaye cikin farjinsu ba tare da wasa da ɗantsaka ba.
Burinsu shi ne jin babban azzakari yana shiga gabansu kai tsaye.
Wannan yana nufin sun fi son namiji mai ƙarfin azzakari da tsawo.
Fahimtar irin matan da kake saduwa da su yana da amfani sosai wajen ƙara jin daɗin aure ko soyayya.
Wannan ilimi yana taimaka wa ma’aurata su gamsar da juna cikin kulawa da fahimtar jiki da sha’awa.
—






