ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Monday, March 2, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Sana’o’i 10 Da Masu Digiri Ba Su Da Aiki Zasu Iya Fara Yi Don Samun Kuɗin Shiga

Malamar Aji by Malamar Aji
November 17, 2025
in Zamantakewa
0
Sana’o’i 10 Da Masu Digiri Ba Su Da Aiki Zasu Iya Fara Yi Don Samun Kuɗin Shiga

Ta yaya zaka samu kuɗin shiga idan baka da aikin gwamnati ko na ofis? Ga sana’o’i guda 10 da ba su da wahala, kuma kowane mai digiri ko matashi zai iya fara su da ƙaramin jari.

  • 1. Mini Importation: Shigo da ƙananan kaya daga Ali Express, Jumia ko Dubai ku siyar online (Earpods, agogo, jaka, kayan waya). Jari: ₦100k–₦200k. Za ka iya ninka ribar ka cikin makonni biyu!
  • 2. Food Packaging: Garin kunu, suya pepper, yaji, spices da sauransu. Jari: ₦80k–₦150k. Ka iya kirkiro brand naka, ka siyar a supermarket.
  • 3.Laundry & Dry Cleaning: Manyan birane suna buƙatar wannan, musamman ma masu ofis. Jari: ₦150k–₦250k. Ribar asusu!
  • 4.POS Business: Banking services na kusa da jama’a. Jari: ₦100k–₦200k. Riban yini: ₦1,500–₦3,000.
  • 5. Frozen Food Business: Kifi, kaza, nama, suna siyarwa kullum. Jari: ₦200k–₦250k. Riba na 20–30%.
  • 6.Digital Marketing & Content Creation: Tallata kasuwanci online, samar da abun bidiyo ko rubutu. Jari: ₦50k–₦120k. Riba mai yawa idan ka samu clients.
  • 7.Printing & Branding: T-shirts, mugs, hats na biki da events. Jari: ₦150k–₦250k. Riba na 40% a kowanne order.
  • 8.Barbing Salon: Modern salon na zamani. Jari: ₦150k–₦250k. Yana bada fiye da ₦200k a wata.
  • 9.Small Scale Farming: Tumatir, kifi (catfish), albasa. Jari: ₦100k–₦200k. Ribar noma/kiwo tana da yawa idan an bi ka’ida.
  • 10.Mobile Phone & Laptop Repairs: Gyaran waya, sayar da accessories. Jari: ₦70k–₦150k. Duk waya tana lalacewa—kai riba ta hannu + accessories.

Related Posts

Wannan Abu 3 Idan Ka Fahimta, Ba Zaka Sake Shan Wahala A Soyayya Ba
Zamantakewa

Alamomin Mace Mai Bin Maza (Ba Tare Da Kunya Ba)

March 2, 2026
Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani
Zamantakewa

Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani

March 2, 2026
‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji
Zamantakewa

‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji

March 2, 2026
Alamomin Da Za Su Iya Nuna Mace Na Sha’awar Mata (Lesbian)
Zamantakewa

Alamomin Da Za Su Iya Nuna Mace Na Sha’awar Mata (Lesbian)

March 1, 2026
Idan Sabon Aure Ya Haifar da Zafi Lokacin Fara Saduwa: Ga Abin da Ya Kamata a Yi
Zamantakewa

Nau’o’in Mazaje 8 Da Mata Ba Sa Saurin Barinsu

March 1, 2026
Alamomin Budurwa Mai Istimna’i (Masturbation)
Zamantakewa

Alamomin Budurwa Mai Istimna’i (Masturbation)

March 1, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In