Yawancin maza basu sani ba cewa yadda mace take kwanciya yayin kusanci yana da tasiri sosai wajen jin daɗin jima’i.
Akwai wasu kalar kwanciya guda 3 da mata ke fi so yayin saduwa, kuma fahimtar su zai taimaka wajen gamsar da matarka da ƙara kusanci a tsakanin ku.
Idan har baku sani ba tukuna, ku biyoni zuwa anjima a shafina, zan saki bidiyo na musamman da na wallafa kan kalar kwanciyar da mata suka fi so.
Wannan bidiyo zai ba ku cikakken bayani yadda zaku fahimci matarku, ku kara kusanci da jin daɗin juna cikin aure.
🌿 Shawara
Fahimtar bukatun juna da jin daɗin matarka ba wai kawai yana taimakawa a jima’i ba ne, har ma yana ƙara soyayya da aminci tsakanin ma’aurata.
Kada ku tsallake wannan ilimi, domin aure mai inganci yana farawa ne daga fahimtar juna.
Ku tabbata ku bi shafina domin ku samu wannan bidiyon mai ilmantarwa.






