Wasu manyan jaruman Kannywood mata sun haura shekara 30 amma har yanzu ba su taɓa yin aure ba, duk da shahara da nasararsu a fina-finai.
A cikin masana’antar Kannywood, akwai wasu fitattun jaruman mata da suka haura shekaru 30 amma har yanzu ba su taɓa yin aure ba
. Duk da shekaru da shaharar su a Kannywood, kowannensu budurwa ce:
- Fati Washa – 32 years
- Hadiza Gabon – 36 years
- Nafisa Abdullahi – 34 years
- Maryam Booth – 32 years
- Fati Shu’ma – 31 years
- Momme Gombe – 39 years
Wannan yana nuni da yadda nasara a masana’antar fina-finai ba lallai ne ta ankara da batun aure ba. Jaruman nan suna ci gaba da haskawa da aiki tukuru duk da matsin lamba da ra’ayoyi daga jama’a.






