Wakar “Makauniya” ta kunshi labarin soyayya mai ban tausayi. Aisha Soba ta fito a matsayin makauniya, yayin da Auta MG Boy ya kamu da sonta bayan ya je fashi gidan su. Da yake zuciya ta kamu da qauna, iyayen Aisha basa goyon bayan soyayyar, tana fuskantar manyan kalubale daga iyali.
Wakar ta nuna yadda soyayya ke shigowa a lokaci da ba a zata, kuma yadda kalubalen iyaye da rayuwa ke iya kawo cikas ga masoya. Wannan waka tana dauke da saƙonni masu dumi da gamsarwa ga masu kallo.
Kallon Video:
Danna nan don kallon cikakken bidiyo na waka.

Leave a Reply