Allah Sarki! Idan har baka kalla ba kaje kasa domin kallon cikakken wannan fim da Taskar Kannywood suka fitar – Wa Na Aura. Wannan shirin yana cike da ban tausayi da darussan da kowa zai iya amfana da su, musamman idan ka/ki ci karo da irin wannan hali a zahiri.
A cikin fim din, akwai ababe da suka taba zuciya da manyan darussa. Wani lokaci zaka iya jin har kwalla na shirin fito maka idan ka sa kanka a matsayin wasu daga cikin jaruman. Akwai kuma bangarori masu bada dariya da nishadi, don haka idan ka kalla akwai abin dauka ko zaka yi dariya ko ka ji haushi daga matsalolin da ake nunawa a fim ɗin.
Kar ka bari a baka labari!

Leave a Reply