Mata ba kamar maza ba ne. Sha’awar mace ba ta farawa daga jiki kai tsaye – tana fara ne daga zuciya, kwakwalwa da yadda take ji ana kula da ita.
Idan namiji ya fahimci abin da ke motsa sha’awar mace lokaci guda, zai iya sa ta buɗe masa zuciya da jiki ba tare da wahala ba.
Abubuwa da ke tayar da sha’awar mace nan take:
- Magana mai taushi
Mace na matuƙar jin daɗin:
kirari
yabo
magana mai laushi
Idan ka ce mata:
“Ina son kamshin ki, kina da kyau, kina sa na ji dadi”
zuciyarta zata fara narkewa. - Shafa jiki cikin kulawa
Ba dukan jiki ake fara ba.
Shafar:
baya
wuya
kafada
hannaye
cikin nutsuwa yana sa jijiyoyinta su fara amsawa. - Jin ana so da gaske
Idan mace ta ji:
ana sonta
ana darajanta ta
ana fifita ta
sha’awarta tana ƙaruwa sau biyu. - Kamshi da tsafta
Namiji mai:
tsafta
kamshi
kaya masu kyau
yana tayar da sha’awar mace ba tare da ya taba ta ba. - Kulawa da nutsuwa
Mace ba ta jin sha’awa idan:
tana cikin damuwa
tana jin tsoro
ana yi mata tsiwa
Nutsuwa da tausayi su ne mabudin sha’awarta. - Kallon ido da murmushi
Kallon ido tare da murmushi mai taushi yana aika saƙo kai tsaye zuwa zuciyarta. - Jin ana so ba don jiki kawai ba
Idan mace ta ji kana:
sonta
girmama ta
kula da ita
to jikin ta zai bi zuciyarta. - Abunda Yakamata Ku Sani:
Mace tana fara jin sha’awa ne daga zuciya, ba daga jiki ba. Duk namijin da ya koyi yadda zai taba zuciyarta, zai samu jikin ta cikin sauƙi.






