ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Wednesday, March 4, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Koyi Abubuwa 5 Da Zaki Yi A Tube A Gaban Mijinki Ba Sai Jima’i ba – Don ƙara ƙauna Da Kusanci A Aurenku.

Malamar Aji by Malamar Aji
January 7, 2026
in Zamantakewa
0
Yadda Ake Sarrafa Harshe Lokacin Jima’i Don Kara Jin Dadi

Akasarin ma’aurata musamman mata basa iya tubewa a gaban mazajensu su saki jiki. Wasu matan idan har mazansu sun gansu a tube, to Jima’i ne za a yi dasu ko ake yi dasu.


Ga wasu abubuwan da zaki iya yi a gaban mijinki a tube ba sai Jima’i ba.

  • 1: Zaki iya rungumar mijinki a tube zigidir kuna kwance ba tare da kunyi Jima’i ba.
  • Akasarin Maza suna son matansu su rungumosu a Kwabe. Wannan runguma ba kaya a jikin mace na kara kauna tsakanin ma’aurata.
  • 2: Kina iya yiwa mijinki tausa ba tare da sanya kaya a jikinki ba.
  • A daidai irin wannan yanayin zaki kwadaitar da mijinki kanki duk kuwa da ba Jima’i zakuyi ba.sai dai hakan na karawa maigida sonki.
  • 3: Sintiri a gaban mijinki tsirara wani tsari ne da mata suke cusawa mazansu soyayyarsu da motsa su.
  • Ba lalle sai kina da kuturin juyawa ba ko nonuwan kadawa ba. Duk irin yanayin jikinki zai miki tasiri wajen jawo hankalin mijinki.
  • 4: Rausaya, da yin rawa a gaban mijinki tsirara wannan ma yana kwadaitar da mijinki ke. Tare da cusa masa kaunarki.
  • 5: Kwalliya tsirara a gaban mijinki yayin shafa mai ko abunda yayi kama da hakan yanayi ne da maza suke so saboda yadda yake kwantar dasu matansu.

Yanada kyau mata ma’aurata su fahimci cewa, ba dai-dai bane boyewa mijinki jikinki ko tsairaicinki.

Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya

Tags: #AurenHausa #Ma'aurata #SoyayyaDAure #MataHausa #ZamanAure #NasiharAure #KusanciDAure #MazaDAMata #RayuwarAure #HausaRelationships #MarriageTips #IntimacyTips #HausaBlog #Matan Aure #AurenMusulunci

Related Posts

Shagwaɓa Ba Raini Bane Ko Rashin Hankali: Sirrin Ƙara Soyayya da Kusanci Tsakanin Ma’aurata
Zamantakewa

Alamomin Ita Ce Matar Da Ta Dace Da Kai

March 3, 2026
Alamomin Mace Da Ta San Namiji Kafin Aure
Zamantakewa

Alamomin Mace Da Ta San Namiji Kafin Aure

March 3, 2026
Alamomin Balagan Namiji
Zamantakewa

Alamomin Har Yanzu Kai Yaro Ne (Ba Cikakken Namiji Ba)

March 3, 2026
Wannan Abu 3 Idan Ka Fahimta, Ba Zaka Sake Shan Wahala A Soyayya Ba
Zamantakewa

Alamomin Mace Mai Bin Maza (Ba Tare Da Kunya Ba)

March 2, 2026
Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani
Zamantakewa

Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani

March 2, 2026
‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji
Zamantakewa

‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji

March 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In