ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Friday, January 16, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Abunda Yasa Matan Da Suke Da Shekaru Suka Fi Dadin Jima’i

Malamar Aji by Malamar Aji
December 30, 2025
in Zamantakewa
0
Abunda Yasa Matan Da Suke Da Shekaru Suka Fi Dadin Jima’i

GARGADI: Wannan Post Din Na Ma’aurata Ne Kawai.Daga shekaru 10 na ‘ya mace zuwa 15, shekaru ne da suke cike da wauta, rashin sanin ciwon kai, rashin sanin abunda take so ta fannin soyayya harma da rayuwa. Shekarun da ake kiran mace da suna kwaila kenan.A wannan shekaru diya mace take soma al’ada, kuma a wannan lokacin halitun ta na ‘ya mace suke kara bayyana musamman nonuwa. A irin wannan shekaru ‘ya mace batasan abunda ake kira sha’awa ba, bare kuma Jima’i. Sai har idan an cusa mata shi da karfin tsiya musamman irin yaran da ake cusa musu soyayya dole. Domin a wannan lokacin mace na iya sonka kuma ta zagi ubanka don haka wannan shine mataki na farko na tasowar mace.A wannan lokacin koda za a yiwa mace aure, shi mijin kadai zai rika more Jima’i amma banda ita, saboda ita banda zafi na rashin kosawa, karancin ni’ima da kuma matsaintsan jiki. Don haka a wannan lokacin mace bata jin dadin Jima’i kuma bata iya jiyar da namiji dadi. Da ayi Jima’i da ita da kar ayi duk daya suke a wajenta. Daga shekaru 20 zuwa 30 na ‘ya mace, shekaru ne na hatsari ga tasowar mace. Domin a wannan lokacin ne halittunta suke cika, a kuma lokacin sha’awa mai karfi yake bijiro mata.A wannan matakin ne idan ba sa ido akan diya mace ba, take tasowa da abunda aka soma koya mata ko aka saba mata. Idan da zina ta soma da shi zata saba, haka nan idan madugo aka koya mata shi zata rika yi, haka nan idan Istimina ta saba da shi da shi din dai zata taso.’Ya’ya mata a wannan lokacin idan an auresu, za a samesu da bakar sha’awa, kawai burinta a hauta, a sauka ba tare da ta samu gamsuwa irin na zuwan kai ba, amma kuma tana jin dadin Jima’i. Anan ne mace take tasowa da matukar sha’awa idan har ta auri namiji mai yawan sha’awa. Haka nan idan mai kasala ta aura haka nan zata taso, sai dai ko kusa bata jin dadin Jima’i bata jiyar da dadi amma namiji na samun dadi daga gare ta.A lokacin da mace ta kama hanyar shekaru 35 zuwa 40, a wannan lokacin mace ki riqa, ta cika, ta batsai a matsayin cikenkiyar mace. A wannan lokacin ne kuma idan mai gyara jikice ko mai kyau sifface ake gane ainihin kyauta, iya ado da kwalliyar ta. Domin a lokacin wasu halitttun ta sun fara sauyawa ba irin shekarun baya ba a duk yadda take ba sai tayi gyara ba halittunta suna tabbatar da yarintar ta. Amma a wannan lokacin yadda take kula da jikinta sune suke bayyana kyauta.A wannan lokacin mace bata yin Jima’i saboda tana sha’awar yi, sai dai tana yine saboda ta samu gamsuwa. Tana son duk Namijin da zai rike ta ya tabbatar ya gamsar da ita ba wai kawai ya mata jika jika ba. Wanda a baya idan namiji zai gamsu ya sauka akanta ko bata gamsu ba bazai dameta ba, domin a lokacin tana matakin sha’awa ne. Amma a yanzu duk Jima’in da zata yi idan har bazata gamsu ba, to barin sa yafi mata alheri. Daga shekaru 40 zuwa 50 ko 55 har na 60 na wasu matan, a lokacin ne mace take jin matukar dadin Jima’i kuma take matukar jiyar da namiji dadi.Mai karatu zai yi mamaki, mai yasa a wannan lokacin da mace ta tsufa kuma har ma tana da jikoki amma take gamsuwa da kuma gamsarwa a Jima’i.

Danna Nan Don Samu Wasu Sirrikan Soyayya Da Ma’aurata

Tags: #CiwoLokacinSaduwa #LafiyarJiki #Shawarwari #RayuwarAure #SaduwaMaiDadi #AmaryaDaAngo#Saduwa #Shaawa #RayuwarAure #Soyayya #Jindaɗi #Shawarwari #ZamanLafiyaDiscover the 8 things women truly want from men but often leave unsaid—careFeatured

Related Posts

Kullum Sai Na Bata Kayana Da Maniyi Saboda Yawan Sha’awa – Ga Abin Da Za Ku Yi
Zamantakewa

Kullum Sai Na Bata Kayana Da Maniyi Saboda Yawan Sha’awa – Ga Abin Da Za Ku Yi

January 16, 2026
Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)
Zamantakewa

Sirrin Yadda Ma’aurata Za Su Yi Maganin Sanyi Su Ji Dumi A Cikin Daki (18+)

January 15, 2026
Mafarkin Jima’i – Me Yake Nufi?
Zamantakewa

Sirrin Istimna’i (Masturbation): Abin Da Likitoci Da Malamai Ke Faɗa

January 15, 2026
“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”
Zamantakewa

“Mijina Mutumin Kirki Ne: Ina Son Shi Amma Yana Da Rauni a jima’i — me zan yi?”

January 15, 2026
Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya
Zamantakewa

Jima’i Fasaha Ce — Salon Fasahan Jima’i Da Ya Kamata Kowane Ma’auraci Ya Iya

January 15, 2026
IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO
Zamantakewa

IDAN AZZAKARI YA KI TASHI — GA MAFITA GA ANGO

January 15, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In