Akwai wasu abubuwan da mata suka tsana basa su anayi musu a lokacin saduwa.
GARGADI: Wannan post na ma’aurata ne kawai 18+
Duba wasu daga ciki;
Saurin Zuwan Kai
Dukkannin mata sun tsani mazansu suyi zuwan kai da wuri a yayin gudanar da jima’i, wanda hakan yana matukar cutar da mace a rauyuwarta, don haka wasu matan suka gwammace zama da rashin jima’i maimakon yin jima’in da namiji mai saurin zuwa. Dole ne maza masu irin wannan matsalar suyi kokarin ganin likita domin samo magani.
Yin Shuru
Mata suna son jin namiji yana sumbatu a lokacin da yake saduwa dasu.Mata sun tsani mazansu na saduwa dasu
suna gum da baki tamkar kurma. Don haka yin sumbatu a yayin jima’i da mace, yana kara mata kwarin gwiwa dama gamsar da ita a wasu lokutan.
Rashin Alamta Zuwan kai:
Mata sun tsani mazansu suyi zuwan kai ba tare da sunyi musu wata inkiyar da zata nuna masu cewa suna kan hanyar zuwa ba. Alamta zuwan kai wajen namiji a yayin saduwa da matarsa itama yana kara mata wani jin dadin. Yana da kyau namiji ya nuna wani alamin a lokacin da yake kan hanyar zuwa da kuma bayan zuwar tasa.
Saurin Tashi:
Mata sun tsani namiji da zaran ya biya bukatarsa yayi saurin tashi daga jikinta. Mace tana bukatar tabbatar da cewa namiji yana tare da ita koma yana jikinta bayan ya biya tasa bukatar. Domin a wannan yanayin tana iya samun gamsuwa idan mai gida ya rigata.
Zuwan kai a waje:
Mata sun tsani namiji yayi zuwan kai a wajen farjinsu ba a cikinsa sai dai idan ita ce ta bukaci yin hakan saboda wasu dalilai.
Rashin Sadarwan Jima”I:
Maza da dama basu da al’adar yin sadarwan jima’i da matayensu kamin, lokaci da kuma bayan kamala kwanciya irin na jima’i. Yana da kyau kasan abunda matarka takeso ko ta tsana a lokacin gudanar da jima’i.
Wannan tattaunawar zai baiwa mace daman bayyana maka abubuwan da ke mata dadi a lokacin wasannin motsa sha’awa, lokacin gudanar da jima’i da bayan kammala shi domin ka kaucewa abunda bata so ka kuma inganta abunda take so.






