ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Tuesday, March 3, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Ba Sai An Hau Ruwa Cikin Mace Za’a Gamsar Da Ita Wajen Jima’i Ba

Malamar Aji by Malamar Aji
December 29, 2025
in Zamantakewa
0
Ba Sai  An Hau Ruwa  Cikin Mace Za’a Gamsar Da Ita Wajen Jima’i Ba

GARGADI: Wannan Post Na Ma’aurata Ne Kawai.Ba Sai Miji Ya Hau Ruwan Cikin Mace Zai Gamsar Da Ita Wajen Jima’i Ba Mafiya yawan mutane su na mamakin yadda ma’auratan zasu kasance wajen gudanar da kwanciya su na jima’i a lokacin da suka ga jibgegen namiji ya aure ƙaramar mace. Ko ƙaramin namiji da auren ƙatuwar mace. “Sai kaji masu sharhi na cewa wannan yaya zai yi da ita”. “Yaya zata yi da shi”. Mafi yawan mutane sun tafi akan cewa ba’a jima’i sai namiji ya kwanta akan mace. Wannan yasa suke ganin idan jibgegen namiji ya kwanta akan ruwan cikin mace mai ƙaramin jiki zai mata illa. Idan kuma ƙaramin namiji ya hau ruwan cikin ƙatuwar mace ba zata ji komai ba. Wannan magana ba haka take ba.Akwai yanayin kwanciyar jima’i sama da guda dubu ɗaya (1,000) daban-daban waɗanda ma’aurata zasu iya yi dai-dai da yanayin su.Baya ga haka shi kwanciyar jima’i ana yin sa ne yadda za a samu gamsuwa. Don haka ba wai dole bane sai namiji ya hau ruwan cikin mace sannan za a ce an samu gamsuwa ba.Akwai matan da muddin ruwan cikin su zaka hau ko su dubu zaka hau kuma ko awa nawa zaka yi akan ruwan cikinsu baza su taɓa samun gamsuwa ba. Don haka irin waɗannan matan kenan basu buƙatar a hau ruwan cikin su saboda jima’i.Akwai ma mazan da basa taɓa jin daɗin jima’i idan dai sai sun hau ruwan cikin mace.Wannan ya nuna kenan shi jima’i ba hauwan ruwan cikin mace bane samar da gamsuwa da yanayin da ake so shine jima’i.Duk macen data ke da girman jiki gamsar da ita ta hawa ruwan cikin bai da sauƙi kuma aiki ne ja. Suna da yanayin jima’i masu sauƙi da suke buƙata domin gamsar dasu cikin sauƙi.Haka namiji mai girman jiki kwanciya akan ruwan ciki mace ƙarama ba abu bane da yake jin daɗin yin sa ba kuma bai samarwa masu irin wannan yanayin halittan gamsuwa na jima’i. Suma irin waɗannan maza suna da yanayin da suka fi sha’awar yi idan suna auren mata masu ƙanƙantar jiki.Haka suma maza masu girman al’aura da masu ƙanƙantar azzakari kowanne su akwai yanayin saduwar jima’i da suka fi sha’awar yi da iyalansu kuma tanan ne suke samun gamsuwa.Sannan kuma ana farar da jin daɗin jima’i ne daga wasanni motsa sha’awar jima’i yadda za’a fara jin daɗin juna tun kafin shigar Azzakarin cikin farji…. _Wato irin yanayin da ma’aurata zasu fara wasa cikin soyayya su shafa juna su tsotsi juna.

Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Aure Da Soyayya.

Tags: #Saduwa #LafiyarJiki #IngantaLafiya #RageCiwonZuciya #RayuwaMaiDadi #Fa’idarSaduwa

Related Posts

Wannan Abu 3 Idan Ka Fahimta, Ba Zaka Sake Shan Wahala A Soyayya Ba
Zamantakewa

Alamomin Mace Mai Bin Maza (Ba Tare Da Kunya Ba)

March 2, 2026
Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani
Zamantakewa

Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani

March 2, 2026
‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji
Zamantakewa

‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji

March 2, 2026
Alamomin Da Za Su Iya Nuna Mace Na Sha’awar Mata (Lesbian)
Zamantakewa

Alamomin Da Za Su Iya Nuna Mace Na Sha’awar Mata (Lesbian)

March 1, 2026
Idan Sabon Aure Ya Haifar da Zafi Lokacin Fara Saduwa: Ga Abin da Ya Kamata a Yi
Zamantakewa

Nau’o’in Mazaje 8 Da Mata Ba Sa Saurin Barinsu

March 1, 2026
Alamomin Budurwa Mai Istimna’i (Masturbation)
Zamantakewa

Alamomin Budurwa Mai Istimna’i (Masturbation)

March 1, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In